إرسال رابط إلى التطبيق

Alqausain Hausa


4.4 ( 3984 ratings )
الترفيه
المطور: Qausain Tech
حر

Alqausain - Mujallar Hausa, Mujallace da take kokarin kawowa masu karatu ingantattun labaran duniya kama daga na cikin Gida Najeriya, makwabta dama ketaren Najeria. An kirkireta ne 2018, tana yada labaranta ta yanar gizo da aflikashan na waya da kuma bugaggun mujallu.